Fitaccen 'dan luwadi ya mutu bayan ya yi fama da sankarar dubura (Hotuna)

Fitaccen 'dan luwadin nan na kasar Congo Brazzaville  Paul Arduad ya mutu bayan ya yi fama da sankarar dubura bayan wata doguwar jinya da yayi akan cutar.

Paul Arduad sanannen 'dan luwadi ne da ke bayyana kansa a matsayin 'dan luwadi kuma ya sha fada cewa zabinshi ne yayi luwadi kamar yadda wasu sukan zabi su yi lalata da dabbobi.

Hotunan jinyar ta Paul sun bayyana a shafukan intanet inda suke dauke da bayanin mutuwarsa.

 Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Fitaccen 'dan luwadi ya mutu bayan ya yi fama da sankarar dubura (Hotuna) Fitaccen 'dan luwadi ya mutu bayan ya yi fama da sankarar dubura (Hotuna) Reviewed by on October 29, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.