El-rufai a yanayin bangirma ga basaraken kabilar Igbo (Hotuna)

Gwamna Nasir El-rufai na jihar Kaduna ya kai ziyarar ban girma ga basaraken gargajiya na kabilar Igbo kuma Obi na kasar Onitcha Igwe Alfred Naemaka Achebe a fadar sa.

El-rufai ya je jihar Anambra domin halartar kaddamar da yakin neman zaben jam'iyar APC tare da wasu Gwamnoni da manyan mutane.
 Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
El-rufai a yanayin bangirma ga basaraken kabilar Igbo (Hotuna) El-rufai a yanayin bangirma ga basaraken kabilar Igbo (Hotuna) Reviewed by on October 22, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.