Egypt,Mexico da Benin sun amince da salon shugabancin Buhari (Hotuna)

Jakadun kasashen Mexico Alejandro Garcia Moreno Elizando da na kasar Egypt Asteem Muhammed Hanafi Mahmud Elsisfi da na kasar jamhuriyar Benin Paulette Adjovi Yekpe sun gabatar wa shugaba Buhari takardar sskon amincewa da tsarin shugabancin sa daga kasashensu yau a fadar shugaban kasa ta ASO.

Rundunar tsaron lafiyar shugaban kasa ta soji ne suka gabatar da tarbon bangirma ga Jakadun yayin da suka isa fadar ta shugan kasa kafin shugaba Buhari ya tarbe su.


Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Egypt,Mexico da Benin sun amince da salon shugabancin Buhari (Hotuna) Egypt,Mexico da Benin sun amince da salon shugabancin Buhari (Hotuna) Reviewed by on October 12, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.