Duba yadda ta kasance da barawon janareto

A ko da yaushe rashin hakure ne ke kai matasa ga wahala har ma da wulakanta akan abin da bai gagaresu ba,amma kamar yadda ta kasance da wannan matashi da ya saci janareto a unguwar Abiodun Sadiku , Agege ya gommace da bai yi satar ba tun farko.

Wannan matashin ya yanke wayar kariya da aka zagaye gidan da shi ya saci janareto,bayan ya fice daga gidan ne dubunsa ya cika inda masu gida suka cafke shi kuma ya sha na jaki tare da gwale gwale.Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Duba yadda ta kasance da barawon janareto Duba yadda ta kasance da barawon janareto Reviewed by on October 11, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.