'Dan shekara 87 ya zama ango ! (Hotuna)


Wani tsoho Cyrus Nunieh 'dan shekara 87 wanda shi ne Lauya na farko a 'kasar Ogoni ya auri wata mace mai suna Ijeoma a wani biki na kasaita da aka gudanar a Hotel Presidential a cikin garin Port-Harcourt na jihar Rivers ranar Talata.

Cyrus Nunieh tsohon 'dan Majalisar wakilai na tarayya ne a Jamhuriyya ta biyu kuma shugaban Boris state Movement.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
'Dan shekara 87 ya zama ango ! (Hotuna) 'Dan shekara 87 ya zama ango ! (Hotuna) Reviewed by on October 18, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.