'Dan fashi da ya kwace motar wani safeton 'dansanda ya fada hannu (Hotuna)

Kola Ogunbiyi wani dan fashi da makami ne da ya fada hannun 'yansanda a jihar Ondo bayan yayi wa wani Safeton 'dansanda fashin motarsa kuma ya tsere da ita a garin Akure.
 
An kama wanda ake zargin tare da wani kusurgumin dan fashi Oluwafemi Ayodeji har da wasu sauran batagari a cewar mai magana da yawun hukumar 'yansanda na jihar Femi Joseph.

'yansandan sun baje wasu daga cikin makamai da aka samu daga gurin 'yan fashin ga manema labarai wandda suka hada da bindiga kirar AK47,double barrel, adda, gatari da sauran layu.


.Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
'Dan fashi da ya kwace motar wani safeton 'dansanda ya fada hannu (Hotuna) 'Dan fashi da ya kwace motar wani safeton 'dansanda ya fada hannu (Hotuna) Reviewed by on October 25, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.