China ta ci wani Hotel tara domin ya ba Musulmi masauki

Hukumomi a yankin kudancin Guangdong na kasar Sin watau China sun ci taran wani Hotel a wani gari da ke yankin kan iyaka na Shenzhen saboda ya ba wasu Musulmi 'yan Uyghur masauki.

Rahotanni sun nuna cewa 'yan sanda a kasar ta China sun haramta saukar da baki daga yankin Xinjiang na gabacin kasar saboda galibinsu Musulmi ne.

Wani ma'aikaci a daya daga cikin Hotel da ke yankin Shenzhen ya shaida wa gidan Radiyon Free Asia cewa 'yansanda sun ci Hotel da yake aiki taran  15,000 yuan kimanin dalan Amurka $2,260 saboda karya dokar da aka gindaya.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
China ta ci wani Hotel tara domin ya ba Musulmi masauki China ta ci wani Hotel tara domin ya ba Musulmi masauki Reviewed by on October 11, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.