Bayan rashin haihuwa tsawon shekara 27 Mata ta haifi tagwaye

Magidanci 'dan shekara 57 Mr Joseph da matarsa sun kasance cikin farin ciki da basu taba yin irinsa ba a rayuwarsu sakamakon karuwa na tagwaye da matarsa ta haifa na miji da mace bayan rashin samun haihuwa na tsawon shekara 27.
Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

No comments:

Rubuta ra ayin ka