Barawon wayoyin lantarki ya fada hannu

Jakar tamu ta magori ta sauka jihar Ogun inda ta samo mana labarin wani mutum da ya dade yana satar wayoyin wutan lantarki a yankin Ipokia ta karamar hukumar Yewa ta kudu.

Asirin wannan mutum ya tonu ne bayan ya saci wasu wayoyin lantarki a garinsa na haihuwa watau Itoro wadda ke kan hanyar Oja Odan.


Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Barawon wayoyin lantarki ya fada hannu Barawon wayoyin lantarki ya fada hannu Reviewed by on October 14, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.