B-kebbi: Nasiha kan shaye shaye daga Limamin babban Masallacin jihar Kebbi (Central Mosque)

Dangane da harkar shaye shaye da wasu matasa suka tsunduma kansu a ciki wadda daga bisani lamarin kan shafi rayuwarsu da ta al'umma gaba daya musamman yadda lamarin kan shafi zamantakewa da tattalin arziki har da tarbiyyar matasa da yara.

A bincike da ISYAKU.COM ya gudanar a watanni biyu da suka gabata sakamakon binciken ya nuna cewa an sami 'dan karuwar harkar shaye shaye na kayan maye a tsakanin matasa lamarin da ya zama kalubale ga ingantuwar tarbiyya a cikin al'umma.

ISYAKU.COM ya tuntubi Limamin babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi Alh.Muhktar Walin Gwandu kuma ga abinda ya fada a bidiyo na kasa:Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
B-kebbi: Nasiha kan shaye shaye daga Limamin babban Masallacin jihar Kebbi (Central Mosque) B-kebbi: Nasiha kan shaye shaye daga Limamin babban Masallacin jihar Kebbi (Central Mosque) Reviewed by on October 06, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.