An kama 'yan fashi da suka fashe bango suka shiga gida

Dubun wasu 'yan fashi ya cika bayan sun fashe  bangon wani gida suka shiga domin su yi  fashi a garin Benin .

Shigarsu ke da wuya sai masu gida suka cafke su.Daga bisani kuma suka yi masu dukan tsiya kafin a  mika su ga jami'an tsaro.Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku

No comments:

Rubuta ra ayin ka