An kama kusurgumin barawo da ya shahara wajen sata a teku

Dubun wani fitaccen barawo wanda ya dade yana addaban mazauna Bonny da Port Harcourt ya cika bayan wasu matasa a yankin sun kama shi.

Shi wannan kusurgumin barawo 'dan wata kungiyar barayi ne da suka shahara wajen salon kai farmaki ga bayin Allah a cikin teku ko jirgin ruwa wanda aka fi sani da suna Pirates.


Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
An kama kusurgumin barawo da ya shahara wajen sata a teku An kama kusurgumin barawo da ya shahara wajen sata a teku Reviewed by on October 29, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.