An gudanar da jana'izan mutum 120 da yan bindiga suka kashe a Zamfara

An gudanar da jana'izan mutum 120 da 'yan bindiga suka kashe a jihar Zamfara a karshen mako da ya gabata.

Wani ma'aikacin hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA a jihar ta Zamfara Waziri Muhammed ya ruwaito haka a shafin yanar gizo.

Waziri yace bayan rayuka da aka yi assara, an kashe dabbobi da dama tare da assarar dukiya.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
An gudanar da jana'izan mutum 120 da yan bindiga suka kashe a Zamfara An gudanar da jana'izan mutum 120 da yan bindiga suka kashe a Zamfara Reviewed by on October 27, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.