An gano Hotel da ake lalata da dabbobi

Wani 'dan jarida a kasar Serberia ya fallasa yadda  jama'a ke zuwa kasar daga kasashen Turai domin su yi jima'i ko lalata da dabbobi'

Jama'a da dama sukan zo Belgrade babban birnin kasar Serberia domin su yi lalata da dabbobi kamar Karnuka, Shanaye, Awaki, Aladu da Jakkai.

Yawancin wadanda ke zuwa domin wannan harkar sukan zo ne daga kasashen Germany, Holland, Sweden, da Great Britain watau Britaniya.

Kololuwar bincike dangane da lamarin gidan Talabijin na RTL TV ce ta watsa shirin inda ta labarta cewa har akwai talla da ake yi a shafukan intanet akan farashin saduwa ko yin lalata da dabbobin wadda ya kama daga Euro 70 zuwa 150 ko kuma Pound 60 zuwa 135 sa'annan kuma mutum zai biya wasu karin Euro 50 ko Pound 45 idan yana son ya dauki hoton faifan bidiyo a lokacin da yake lalata da dabba.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
An gano Hotel da ake lalata da dabbobi An gano Hotel da ake lalata da dabbobi Reviewed by on October 19, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.