Ziyarar Sallah - Shugaba Buhari ya ba NYSC N250.000,buhun shinkafa 10 da bajimin Sa


Wasu masu bautan kasa NYSC sun kai wa shugaba Muhammadu Buhari ziyarar Sallah a Daura a ci gaba da hutu da shuga Buhari ke yi a Daura garinsa na haihuwa.

Mai taimaka wa shugaba Buhari kan harkokin watsa labarai Mal.Garba Shehu shine ya tarbi 'yan bautan kasar a madadin shugaba Buhari .Ya kuma yi amfani da wannan damar inda ya bukaci 'yan bautar kasar su taimaka wajen daukaka daraja da rike mutuncin Najeriya.

Daga bisani shugaba Buhari ya basu kyautar N250.000 , buhun shinkafa 10 da bajimin Sa a matsayin goron Sallah.
Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
Ziyarar Sallah - Shugaba Buhari ya ba NYSC N250.000,buhun shinkafa 10 da bajimin Sa Ziyarar Sallah - Shugaba Buhari ya ba NYSC N250.000,buhun shinkafa 10 da bajimin Sa Reviewed by on September 03, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.