• Labaran yau

  September 14, 2017

  Zargi: Kalli abin da ya faru da 'yan IPOB a hannun Sojoji

  Wani hoton bidiyo ya bayyana a shafukan yanar gizo wadda ke nuna yadda wasu da ake zargin cewa Sojoji ne suka sa 'yan kungiyar IPOB gwale-gwale.

  Bana da hakki akan wannan bidiyon haka kai ma baka da hakki a kaina matukar ka kalle shi:  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Zargi: Kalli abin da ya faru da 'yan IPOB a hannun Sojoji Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama