Zargi: Bahaushe ya zama Sa yayin da Igbo suka nemi su kashe shi

Wani hoton bidiyo da yake yawatawa yanzu haka wadda ke nuna cewa wani Bahaushe ne ya rikida ya zama Sa yayinda wasu matasa a hanyar Ohanku na garin Aba a cikin jihar Abia suka kai masa farmaki domin su halaka shi.

Kalli yadda lamarin ya kasance a bidiyo da hankali ba zai yarda cewa gaskiya ne matasan kabilar Igbo suka fada ba.Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Zargi: Bahaushe ya zama Sa yayin da Igbo suka nemi su kashe shi Zargi: Bahaushe ya zama Sa yayin da Igbo suka nemi su kashe shi Reviewed by on September 15, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.