• Labaran yau

  September 03, 2017

  Zaben 2019: Dangote ya kware wa PDP zane a kasuwa,yace bayason tikitin su

  Hamshakin dan kasuwan nan Aliko Dangote yace PDP ta zake a bukatarta domin neman ya tsaya takarar shugaban kasa a jam'iyar a zabe na 2019.

  Wata majiya mai karfi ta shaida mana cewa dan kasuwan yace zancen takaran shugaban kasa a karkashin jam'iyar PDP a kai kasuwa .

  Majiyar ta kara da cewa Aliko dan Gote yace shi a yanzu abinda yasa a gaba shine yadda zai taimaka wa rayuwar talakkan Najeriya.
  KARANTA PDP za ta nemi Dangote ya zama dan takaran ta a zaben shugaban kasa a 2019
  Idan baku manta ba ISYAKU.COM ya ruwaito labarin shirin jam'iyar PDP domin ta bukaci Aliko Dangote ya tsaya takaran shugaban kasa a karkashin jam'iyar ta PDP a zabe na 2019.


  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Zaben 2019: Dangote ya kware wa PDP zane a kasuwa,yace bayason tikitin su Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama