• Labaran yau

  "Yar adua yayi fada dani ya karasa a kabari,Jonathan a Otuoke" - Nasir Elrufai

  Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-rufai yayi kira ga abokan hamayyar shi cewa kada su ci gaba da yin fada da shi ,domin 'Yar adua yayi fada da shi ya karasa a kabari,Goodluck Jonathan yayi fada da shi ya karasa a Otuoke.

  El-rufai ya furta wadannan kalamai ne a wajen wani taro na jiga-jigan jam'iyar APC ta jihar Kaduna.

  Kalli jawabinsa:

  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: "Yar adua yayi fada dani ya karasa a kabari,Jonathan a Otuoke" - Nasir Elrufai Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama