• Labaran yau

  September 09, 2017

  Yadda motar gawa ta fadi bayan ta yi karo da wata mota

  Wata mota da ta dauko gawar wata mace daga Port Harcourt ta fadi bayan ta yi karo da wata mota akan hanyar Ekom Iman zuwa Abak a Uyo babban birnin jihar Akwa Ibom.

  Tuni aka kwashe wadanda suka sami raunuka zuwa wani Asibiti da ke kusa tare da gawar da aka dauko.

  Kawo yanzu babu cikakken bayani ko mutum nawa suka jikata a lamarin.
  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

  Hoto: Nationalhelm 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda motar gawa ta fadi bayan ta yi karo da wata mota Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama