Header Ads

Yadda jami'an tsaro suka kare kansu daga 'yan ta'addan IPOB

Rahotanni da hotuna da ke zagayawa a shafukan yanar gizo sun nuna yadda ake zargin jami'an tsaron hadin guiwa suka kare kansu daga kungiyar 'yan ta'adda na IPOB lamarin da yayi sanadin mutuwar 'yan ta'addan a gidan madugun 'yan ta'adda Nnamdi Kanu a Umuahia na jihar Abia.

Rundunar ana zargin cewa ta kumshi jami'an Soji,'yansanda da DSS.

Babu karin bayani akan lamarin da ya faru a gidan madugun 'yan ta'addan ko an kamashi ko akasin haka.
Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

No comments:

Rubuta ra ayin ka