Yadda aka daura auren Limaman Choci Pasto mata 'yan Madigo

A kasar Amurka wasu Mata Pasto 'yan Madigo bakaken fata Twanna Gause da Vanessa Brown sun daura aure a tsakaninsu a wani biki da aka yi ranar 24 na watan Agusta a New Vision Full Gospel Baptist Church a Orange na gabas, New Jersey.

Mahaifin Twanna ya ki halartar bikin auren yayinda ya kafa hujja da cewa haka ya saba tsarin zamantakewar aure na bil'adama.

Ms. Brown 'yar shekara 46, da Ms. Gause mai shekara 45 gabadaya su Limaman Choci ne watau Pastor a Rivers of Living Water United Church of Christ a New Jersey na kasar Amurka.

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yadda aka daura auren Limaman Choci Pasto mata 'yan Madigo Yadda aka daura auren Limaman Choci Pasto mata 'yan Madigo Reviewed by on September 20, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.