• Labaran yau

  September 04, 2017

  Wannan matar Allah yayi mata rasuwa a Makka,ana cigiyar 'yan uwanta

  Wannan baiwar Allah ta rasu a Makka wajen aikin Hajji,ana rokon jama'a da cewa duk wanda ya waye ta ya hanzarta ya sanar da 'yan uwanta cewa Allah yayi mata rasuwa a Makka.

  Allah ya gafarta mata,Amin.

  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wannan matar Allah yayi mata rasuwa a Makka,ana cigiyar 'yan uwanta Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama