Wannan budurwa tana neman mijin aure

Wata budurwa Rachael Ugorchi ta bayyana a shafin sada zumunta na intanet inda take tallar kanta domin ta sami mijin da zai aure ta.

Rachael Ugorchi ta saka hotunanta a shafinta inda ta bukaci cewa duk wadda yake son ya aureta yazo domin ba zata yi mashi tsada ba.

Ta kuma kara da cewa idan wadda ke son aurenta baya son gashin kanta ai za ta iya aske shi zuwa daidai yadda yake so.


Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Wannan budurwa tana neman mijin aure Wannan budurwa tana neman mijin aure Reviewed by on September 15, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.