Header Ads

Wani mutum ya sha duka sakamakon yin fyade wa diyarsa

Wasu kauyawa a Uganda sun yi wa wani mutum mai suna Ssalongo Christopher Kityo dukan tsiya sakamakon kama shi da akayi yana yi wa diyarshi mai shekara 11 fyade.

Lamarin ya faru a Nalugala a kasar ta Uganda.Yarinyar dai yar makarantar Firamare ce a Cherish Uganda Primary school.

Bayanai sun nuna cewa matarshi ce ta kamashi zindir akan diyar tasu bayan ta dawo daga wajen ibadar Choci da ake kira Vigil.

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

No comments:

Rubuta ra ayin ka