• Labaran yau

  September 11, 2017

  Wani mutum ya rataye kansa bayan an gano yana dauke da HIV

  Wani mutum mai suna Chidom ya Shiga daji a kusa da kauyensu inda ya je ya rataye kansa bayan gwajin cutar HIV da yayi ya nuna cewa yana dauke da cutar.

  Lamarin ya faru a garin Ozochi na karamar hukumar  Ahoada ta gabas a jihar Rivers.
  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani mutum ya rataye kansa bayan an gano yana dauke da HIV Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama