Tuna baya: Gwamna Abdulazeez Yari a 1999

Wannan hoton an dauke shi ne a 1999 wanda ke rike da abin magana shine Chiyaman na karamar hukumar Gusau a waccan lokacin kuma wanda ke tsaye a gefen hagunsa shine Abdulaziz Yari Gwamnan jihar Zamfara kuma shugaban kungiyar Gwamnoni a yanzu.

Yanzu haka wanda ke rike da abin magana Kwamishina ne a karkashin Gwamna Yari.

DARASI

Ka bi Duniya a sannu,wannan lamari ya faru ne a cikin shekara 17. Ka yi adalci a kowane al'amari.


Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Tuna baya: Gwamna Abdulazeez Yari a 1999 Tuna baya: Gwamna Abdulazeez Yari a 1999 Reviewed by on September 04, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.