Tsoho mai shekara 70 yayi fyade wa 'yar shekara 7


Yan sanda a jihar Ebonyi sun damke wani tsoho mai shekara 70 Simon Alobu bayan yayi wa yarinya 'yar shekara 7 fyade a  Akpoha, na karamar hukumar Afikpo na Arewa a cikin jihar Ebonyi.

Majiyar mu ta labarta mana cewa Simon Alobu yana da mata 3 da yara 14 amma daya daga cikin matan ta mutu yayin da daya kuma ta tare a gidan danta.

Bayanai sun nuna cewa yarinyar tana fama da cutar wari sakamakon fyade da aka yi ta yi mata da ya hadu da matsalar rashin kulawa.

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Tsoho mai shekara 70 yayi fyade wa 'yar shekara 7 Tsoho mai shekara 70 yayi fyade wa 'yar shekara  7 Reviewed by on September 23, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.