Tirkashi! - Barayin karnuka sun sha duka

Barayin karnuka su biyu sun fada hannun wasu matasa a Yenagoa babban birnin jihar Bayelsa bayan asirinsu ya tonu yayinda suka saci wasu karnuka.

Lamarin ya faru a unguwar Agudama-Epie a cikin Yenagoa.

Bayan barayin karnukan shun sha dan karen duka bayan an tubesu rabin jiki kana aka rataya masu karnukan kuma aka zagaya da su a unguwar.

Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Tirkashi! - Barayin karnuka sun sha duka Tirkashi! - Barayin karnuka sun sha duka Reviewed by on September 06, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.