September 25, 2017

Mace mafi nauyi a duniya ta rasu

Mace da ta fi nauyi a Duniya  Eman Ahmed Abd El Aty mai nauyin1,100lbs 'yar asalin Alexandria na kasar Masar ta rasu tana da shekara 37.

Likitoci a Asibitin Burjeel a Abu Dhabi sun ce Eman ta rasu ne sakamakon ciwon zuciya da gazawar koda saboda nauyinta.

'Yan uwanta sun ce haka ta taso da nauyi musamman tun tana 'yar shekara 11, a cewarsu tafiya ma yakan gagareta sanadin haka yakan sa wajibi tayi rarrafe a cikin gida duk da girmanta .
Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

0 comments:

Post a Comment

Rubuta ra ayin ka

Item Reviewed: Mace mafi nauyi a duniya ta rasu Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama