Ko zaka ba wa Mahaifin ka shawara ya saki Mahaifiyar ka ya aureni - Hadiza Gabon

Bisa ga dukkan alama fitacciyar 'yar wasan Fim na Hausa Hadiza Gabon ta harzuka da yadda a ko da yaushe ake gaya mata cewa ta yi Aure a duk sa'ilin da ta saka sababbin hotuna a shafin ta na sada zumunta na Twitter.

Kamar yadda ya bayyana Jarumar ta kai ga rubuta wa daya daga cikin wadanda suka bukaci ta yi aure kalamai da suka dan yi nauyi inda tace "Toh ko zaka bawa Tsoho shawara yama Tsohuwa retire ya kawo ni ne ?".

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Ko zaka ba wa Mahaifin ka shawara ya saki Mahaifiyar ka ya aureni - Hadiza Gabon Ko zaka ba wa Mahaifin ka shawara ya saki Mahaifiyar ka ya aureni - Hadiza Gabon Reviewed by on September 23, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.