Kalli yarinyar da ta sace motar 'yan sanda

Toscha sponsler 'yar shekara 33 an kama ta ne bayan ta yi sata a wani Super Market a jihar Texas na kasar Amurka bayan an sa mata ankwa aka sanya ta a cikin motar 'yan sanda sai ta subule ankwar,ta koma kujerar direba inda tayi awon gaba da motar 'yansanda.

Bayan tsere na tsawon lokaci, Toscha ta gwara motar 'yan sanda a wani gida inda 'yan sanda suka fasa gilashi suka jawota.

Kalli bidiyo a kasa:

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli yarinyar da ta sace motar 'yan sanda Kalli yarinyar da ta sace motar 'yan sanda Reviewed by Isyaku Garba on September 07, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

Powered by Blogger.