• Labaran yau

  September 11, 2017

  Kalli abin da ya faru bayan IPOB sun tare wa Sojoji hanya

  Rahotanni da ke fitowa daga kudancin kasarnan sun nuna cewa wasu yan IPOB sun nemi yin fito-na fito da Sojoji a Afara Ukwu Ibeku a Umuahia na jihar Abia .

  Kalli yadda lamarin ya kasance.


  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli abin da ya faru bayan IPOB sun tare wa Sojoji hanya Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama