• Labaran yau

  Kalli yadda Mabaraci ya fesa zawo a motar wani domin ba a bashi sadaka ba

  Hotunan bidiyo na yawatawa a shafukan yanar gizo wadda ke nuna yadda wani mutum da bayanai suka nuna cewa baya da gida a Brooklyn na kasar Amurka ya tube kuma ya fesa zawo a jikin motar wani mutum wai domin bai bashi sadaka ba da tsakiyar rana kiri-kiri.

  A gajeren faifan bidiyon an nuno mutumin yayi amfani da takardar goge bahaya ya share zawon kuma ya jefa takardar a jikin motar.

  Kalli bidiyon:


  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yadda Mabaraci ya fesa zawo a motar wani domin ba a bashi sadaka ba Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama