• Labaran yau

  September 01, 2017

  Kalli yadda aka yi Sallar Idi a Yenagoa na jihar Bayelsa

  Wadannan hotunan yadda Sallar Idi ya kasance kenan a garin Yenagoa babban birnin jiar Bayelsa yau Sallah Eid-El Mubarak 1/9/2017 da karfe 9:30 am.


  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.

  Hoto : Nairaland
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yadda aka yi Sallar Idi a Yenagoa na jihar Bayelsa Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama