• Labaran yau

  September 02, 2017

  Kalli yadda aka tube barayin Sa zindir

  Asirin wasu matasa biyu ya tonu bayan sun saci wani bajimin sa a garin Gbajimba na karamar hukumar Guma a cikin jihar Benue.Wasu matasa sun tube wadanda ake tuhumar zindir kuma suka yawata da su a cikin garin tare da sa da suka sace.

  Wata majiya ta labarta cewa wannan shine sa na takwas da aka sace a cikin wannan garin na  Gbajimba a 'yan watannin da suka gabata.
  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.

  Hoto: Nationalhelm
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yadda aka tube barayin Sa zindir Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama