Kalli yadda aka kashe Hausawa a Abraka na jihar Rivers

Da misalin karfe 10 na daren Juma'a wasu bata gari sun kai hari a wani matsugunin Hausawa a kasuwar Abraka a garin Asaba na jihar Rivers inda suka kashe mutum hudu tare da wata mata.

Maharan sun jikata mutane da dama a harin da suka kai ta harbin mai uwa da wabi cikin duhun dare.

Majiyarmu ta labarta mana cewa bayan harbe harbe da bindigogi maharan sun jefa bom a wani Masallaci yayin da wani jarumi Bahaushe ya yi kukan kura ya dauki bom din ya ruga waje ya jefar a wani rafi da ke kusa da Masallacin sai bom din ya fashe a rafi makin a Masallacin .

Daga bisani 'yansanda da Sojoji sun kori 'yan ta'addan daga wajen da lamarin ya faru.Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Hoto: nationalhelm 
Kalli yadda aka kashe Hausawa a Abraka na jihar Rivers Kalli yadda aka kashe Hausawa a Abraka na jihar Rivers Reviewed by on September 16, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.