September 26, 2017

Kalli matukin jirgin sama na shugaba Buhari

Matukin jirgin shugaba Buhari  Nigeria Airforce 001 dan kabilar Igbo ne Captain Chinyelu Chizoba Ndubuisi.Wannan talikin ne shugaba Buhari ya baiwa amanar rayuwarsa domin ya tuka jirginsa a sararin samaniya.

Kafin ya kama aiki a fadar shugaban kasa bangaren yardaddun matuka jirgin shugaban kasa Chinyelu yana aiki ne da kamfanin jiragen sama na Air Peace.

Chinyelu yana sha'awar kwallon tennis da samun wadataccen lokaci tare da iyalinsa idan baya kan aikin tuki.

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: Kalli matukin jirgin sama na shugaba Buhari Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama