Kalli jariri da aka haifa da wani halitta

Jakar magori ta leko mana garin Numan a jihar Adamawa inda ta samo mana labarin wani jariri da wata mata ta haifa da wata halitta akasin siffan yadda aka saba haihuwan jarirai.

Jakar tamu ta gano cewa an yi wa uwar jaririn aiki ne na fida ko kara fadin uwar kafin aka fitar da wannan jariri.


Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli jariri da aka haifa da wani halitta Kalli jariri da aka haifa da wani halitta Reviewed by on September 29, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.