• Labaran yau

  September 04, 2017

  Hotuna: 'Yan ajin Shugaba Buhari a Katsina Middle School 1953 sun kai mashi ziyara

  Yayin da shugaba Muhammadu Buhari ke ci gaba da hutun Sallah a garinsa na haihuwa Daura,wasu daga cikin yan ajinsu yayin da suke Makaranta Katsina Middle School wanda suka kare a 1953 sun kai masa ziyara a gidansa.


  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: 'Yan ajin Shugaba Buhari a Katsina Middle School 1953 sun kai mashi ziyara Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama