Hotuna: Yadda wata mata ta mutu a taho mu gama da babban mota

Da safiyar ranar Litinin da Ukamaka ta san cewa izini da ta nema daga shugabanta a wajen da take aiki cewa za ta je kasuwa ta saya wa yaranta kayan makaranta domin hutun su ya kare da bata fita ba a wannan lokaci.Jim kada bayan fitarta kwatsam sai ta sami hatsari da yayi sanadin mutuwarta nan take.

Rahotanni sun nuna cewa matar ta yi taho mu gama ne da wata babbar mota. Ukamaka tana aiki ne a EEDC a gundumar Awka na jihar Anambra kafin aukuwar lamarin.
Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Hotuna: Yadda wata mata ta mutu a taho mu gama da babban mota Hotuna: Yadda wata mata ta mutu a taho mu gama da babban mota Reviewed by on September 19, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.