• Labaran yau

  Hotuna: Shugaba Buhari ya dawo Najeriya

  Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya bayan ya halarci taron Majalisar dinkin Duniya MDD a Newyork na kasar Amurka daga bisani ya biya ta London na kasar Ingila kafin ya dawo Najeriya.

  Kalli Hotuna:
  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Shugaba Buhari ya dawo Najeriya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama