• Labaran yau

  September 06, 2017

  Hotuna: Matasa sun gudanar da tsafi domin kada albarushi ya ratsa jikinsu

  Tsafi gaskiyan maishi,wasu matasa sun gudanar da tsafi domin wai kada albarushi ya ratsa jikinsu,kamar yadda ka gani a hutuna a kasa,sun gabatar da yankakken bakin bunsuru da sauran kayakin tsafin kafin su idar da shikaka-shikan tsafin.

  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Matasa sun gudanar da tsafi domin kada albarushi ya ratsa jikinsu Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama