Hotuna: Yadda aka kashe 'yansanda a bakin aikinsu

Rahotanni da suka fito daga jihar Edo sun nuna cewa 'yan bindiga wadanda ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kashe 'yansanda uku da ke gadin gidan adana dabbobi da yawon buda ido na Ogba Park a karamar hukumar mulki ta Oredo.

Daga bisani 'yan bindigan sun yi awon gaba da Dr.Ehanire wadda shi ne shugaban wajen yawon buda ido na Ogba Park kuma danuwan Karamar Ministan Lafiya  Dr Osagie Ehanire.Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

No comments:

Rubuta ra ayin ka