Header Ads

Hotuna: Kalli wadda ta ciyo wa jihar Kebbi sarauniyar kyau na Najeriya 2017

A wani gasar nuna sarauniyar kyau da aka gudanar wadda jihohi 37 na Najeriya suka sami wakilci daga wasu 'yan mata 'yan asalin gabacin Najeriya,wata budurwa da ta wakilci gasar Ugochi Ihezue ta ciyo wa jihar Kebbi sarautar kyau na shekara ta 2017!.

Wadda ta wakilci jihar Delta ta fice daga gasar bisa rabin kanta,babu karin bayani ko korafi daga gurinta akan dalilai da suka sa ta fice daga gasar.

Ugochi Ihezue za ta wakilci Najeriya a kasar China a gasar sarauniyar kyau na Duniya da za a gudanar a kasar.

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

No comments:

Rubuta ra ayin ka