September 20, 2017

Hotuna: Kalli jariri da aka haifa da wata halitta

Wadannan hotunan sun bayyana ne a shafukan yanar gizo wadda ke nuna yadda wata mata ta haifi wannan jariri da irin wannan halitta mai ban al'ajabi jiya a Yenagoa babban birnin jihar Bayelsa.

Bayanai sun nuna cewa masana harkar lafiya suna alakanta arin wannan matsala da Zika Virus wadda shi ne ke haifar da irin wannan cutar.

Kalli hotunan a kasa masu ban tausayi:

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

0 comments:

Post a Comment

Rubuta ra ayin ka

Item Reviewed: Hotuna: Kalli jariri da aka haifa da wata halitta Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama