Hotuna: Kalli barayin da ke addaban matafiya a hanyar Kaduna zuwa Abuja

Hukumar 'yan sanda a jihar Kaduna ta baje kolin wasu 'yan fashi da makami da masu satan mutane su 14 a hedikwatan hukumar a garin Kaduna.

Dakaru na sashen kula da satan mutane da ayyukansirri na rundunar ce ta kama mutanen a wani samame da ta kai a mabuyan bata garin a hanyar Abuja zuwa Kaduna.

The Sun ta ruwaito cewa tun lokacin da aka fara shiren kame na musamman da aka yi wa lakabi da Operation Absolute Sanity an kama fiye da mutum 80 a 'yan watanni da suga gabata.
Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Hotuna: Kalli barayin da ke addaban matafiya a hanyar Kaduna zuwa Abuja Hotuna: Kalli barayin da ke addaban matafiya a hanyar Kaduna zuwa Abuja Reviewed by on September 22, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.