• Labaran yau

  Hotuna: Diyar Abacha ta gudanar da bikin tuna ranar haihuwarta

  Diyar Marigayi tsohon shugaban Najeriya Janar Sani Abacha Sagesse Gumsu ta gudanar da wani biki domin murnar ranar haihuwarta a Abuja.A wajen taron da ya sami halartar Mahaifiyarta Maryam Abacha da sauran 'yan uwa da abokan arziki.

  Kalli hotuna:

  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Diyar Abacha ta gudanar da bikin tuna ranar haihuwarta Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama