Hotuna: Dan sanda ya harbe yaro mai sayar da piyawata

Rahotanni da ke zagayawa a shafukan yanar gizo sun nuna cewa dansanda ya harbe wani yaro da ke sayar da piyawata har lahira yayin gudanar da aikin tsabtace gari wadda ake yi a ranakun Asabar na karshen kowane wata a jihar Rivers.

Lamarin da ya faru a Okporo road 1st Artillery a jihar Rivers ya harzuka wasu matasa da suka yi barazanar kona chaji ofis na Okporo.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

No comments:

Rubuta ra ayin ka