• Labaran yau

  September 08, 2017

  Hotuna: Dan daban kabilanci ya sassare wani mutum

  A kudu maso yamma na Warri an sami rigimar kabilanci da ya yi sanadin sare wani mutum a garin Otumara na jihar Delta.Bayanai sun nuna cewa rigima ce da ta taso tsakanin wani Mr Gentle da wadda aka raunata sai wani yaron Mr.Gentle mai suna Collins ya zaro adda inda ya aikata wannan aika-aikan.

  Hotunan suna da tashin hankali:  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

  Hoto: Nationalhelm 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Dan daban kabilanci ya sassare wani mutum Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama